moviebox header nav
moviebox search icon

Namenj - Dama (feat. Hamisu Breaker) [Official Video]

2021

R

0 h 3 m

Nigeria

African

Namenj is a Nigerian Afropop and Afrobeats singer and songwriter from Nigeria. Download & Stream Here: https://empawaafrica.lnk.to/NamenjDama Stream on Boomplay https://bit.ly/3v1cwmL Lyrics Baby Ina kwana Baby Ina gajiya Shin kin tashi Lafia Rabin Raina Soyayya da Kafiya Nake miki kin jiya Tabbas kin iya soyayya Rabin Raina Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina Burgeni Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina Burgeni Wayyo Soyayya Na da dadi Lobayya Na da dadi Amma dake Tafi dadi Wayyo Soyayya Na Da dadi Lobayya Na da Dadi Amma dake tafi dadi Daama Zaki yarda da duk batunsa Na soyayyane Kema ki amince Da kuddirinsa Na alhairi ne Wanda Tasiri ne A Zuciya ki zaune Ya Baki zuciya Tai duka kyauta autar ma Zan so ki bi yarda Ki gaya masa kin ragi tsada Ni batun Na jaddada ki gwada Min zaki mutulta. Ki dakata Kiji yanmata A yau bikinku muke Fata Mun shaida kun zama yan gata Ki tausawa ma sa Raina Kaunarki Ta kama ni tun farko Ni fatana ni da ke muyi Karko Aurenmu Da ni da ke yai karko Mu haifi yaya ma su Albarka. Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina Burgeni Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina Burgeni Wayyo Soyayya Na da dadi Lobayya Na da dadi Amma dake Tafi dadi Wayyo Soyayya Na Da dadi Lobayya Na da Dadi Amma dake tafi dadi Soyayya dadi Soyayya dadi Soyayya dadi Soyayya dadi Connect with Namenj Facebook: https://www.facebook.com/namenj1​ Instagram: https://www.instagram.com/namenj/​ Twitter: https://twitter.com/namenj Keep up to date here: http://www.empawaafrica.com/ https://www.instagram.com/empawaafrica/ https://twitter.com/emPawaAfrica Watch emPawa 100 Videos Here: https://bit.ly/31hURbD Watch emPawa Africa Exclusives Here https://bit.ly/2Mypea9 Watch emPawa Room Here: https://bit.ly/2XEcXFq Watch emPawa Live Here: https://bit.ly/2XLvj8
More

7.9 /10

0 people rated

Tonton online

Tonton di app

Episode

Pemeran Terbaik

Ulasan Pengguna

Episode
Pemeran Terbaik
Ulasan Pengguna

Episode

film
lklk
Netflix
Plex
Pemeran Utama(1)
starring avatar
Hamisu Breaker
Singer

Ulasan Pengguna

author avatar

waren

14/12/2024 01:32
Namenj - Dama (feat. Hamisu Breaker) [Official Video]
Disclaimer: All videos and pictures on MovieBox are from the Internet, and their copyrights belong to the original creators. We only provide webpage services and do not store, record, or upload any content.